Tehran (IQNA) Bayan bayyana laifukan da gwamnatin yahudawan Isra’ila ta tafka na kisan kananan yara a yankin Jabalia da ke arewacin zirin Gaza a baya-bayan nan, iyalan wadanda lamarin ya shafa sun bukaci a hukunta Isra’ila a gaban kotun kasa da kasa.
Lambar Labari: 3487706 Ranar Watsawa : 2022/08/18
Jami’an tsaro a kasar Bahrain sun kama wani malamin addini saboda nuna adawa da shirin gwanatin kasar na kulla hulda da sra’ila.
Lambar Labari: 3485221 Ranar Watsawa : 2020/09/27